B.O.C- MADAKI - Sani Bello

Song Rating: 8.80/10

Song lyrics:

INTRO
I Dream Big Like
I Wanna Live Like
Make It Big Like
A Ji Da Ni Like


VERSE ONE
Kamar Colonel Sani A Gun Bello Mustapha Da Hajiya Abu
Ni Ne Da Na Miji Makadaici A Gidan Mu
Buri Na In Zama Attajiri Don In Kyautata Wa Alumma
We Can Be What We Wanna Be,Mata Da Matasa Mu Sa Himma
Har Mu Yi Nasara Ga Duk Burin Da Mu Ke So Mu Ci Ma
Mu Yi Koyi Da Mazan Tarihi Don Karin Hikima
So Na Ke In Zama Kamar Sani Bello, Tsoho Mai Ran Karfe
Wanda Ran Shi Har Ran Tattaba Kunnen Shi Zai Dade
In Zama Soja, In Je Yaki In Dawo Da Rai Na
Zaman Lafiyar Da Mutane Na Ke Bida In Kawo Da Kai Na
In My Younger Days, Ni Ne Hero Kin Ji
And In My Old Age Ni Ne Dattijon Kirki
I Wanna Live A Successful Life *Live And Contribute My Own Quota To Humanity
Ko Bayan Na Tafi Ko Alive
Don Legacy Na Duk Fadin Duniya Za A Tuna Da Ni
Ba Tarihi Babu Ni, Dan Bariki, Jarumi

CHORUS
I Dream Big Like
I Wanna Live Like
Make It Big Like
A Ji Da Ni Like


Sani Bеllo ,Sani Bello ,Sani Bello
Ina So In Zama Kamar Sani Bello
Sani Bеllo, Sani Bello

VERSE TWO
Buri Na In Yi Rayuwa Ta Cikin Sulhu Da Lumana,Yea
Wanda Bai Da Hatsin Ci Na Bakin Murhu Na Ya Sa Mar,Yea
Amma A Ci Yau A Ci Gobe Shi Ne Ci
Ga Wanda Ya Bada Gaskiya A Yi Yau A Yi Gobe Shi Ne Yi
Kuma A Yi A Gama Yau Ya Fi Gobe A Karasa
Ko Da Babu Yau Gobe Mai Sama Zai Tanada
Mutum Mai Halin Aikekke
Daga Mai Sama Da Kasai
Inganta Hanun Jari Wa ‘Yan Kasuwa
Masanaanta Wa Matasa Don Su Bar Damuwa
Tallafa Wa Nakasassu
Kai Su Makarantu
I Live The Life That Would Last Longer Than The Hyphen
……In Between Two Dates That Holds All You Need To Know About Me
Global Citizen, Father Figure To Many
Even In My Late 70s Let Me Have Vigor Of 20s

CHORUS
I Dream Big Like
I Wanna Live Like
Make It Big Like
A Ji Da Ni Like
Sani Bello, Sani Bello, Sani Bello
Ina So In Zama Kamar Sani Bello
Sani Bello, Sani Bello

Date of text publication: 16.01.2021 at 18:12